Labaran DuniyaUncategorized
Zan rushe bankunan dasuka ki karbar tsofaffin kudade inji Abdullahi umar ganduje yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…


zan rushe kowanne banki idan bai karbi tsofaffin kudade a kasar nan yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un ganduje yayi zazzafan martanin zuwaga.
bankuna wanda gwamnan jahar kano wato dr Abdullahi umar ganduje wanda yayi zuwa ga bankuna akan wannan canjin kudade a kasar nan ta nigeria.
to amma mai sauraro nasan cewa wannan gwamnan wato ganduje zai iya rushe wannan banki kokuma dai kawai barazana ce.