Labaran DuniyaNews

zanga zanga tabarke a abuja akan hukuncin da kotun koli data zartar akan wa adin canjin kudin wanda shugaban kasa Muhammad buhari yakesonyi…

innalillahi yanzu yanzu zanga zanga tabarke a abuja akan hukuncin da kotun koli da zartar akan wa adin canjin kudin wanda shugaban kasa yashirya yi.

babu shakka mutane sunfuto zanga zanga akan wannan mataki wanda suke ganin cewa za a matse talakawa domin sababbin kudade suna wahala a yanzu.

musamman wajan talakawa domin idan kaduba yanzu haka talakawa suna cikin wani hali na rashin abunda zasu dinga cin abinci saboda rashin samun sababbin a hannun talakawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button