Labaran Duniya

zanga zanga tabarke akan wannan maganar da CBN tayi akan bata bada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan ba…

yanzu yanzu ankara wata sabuwar zanga zanga a kasar nan ta nigeria akan wannan canjin kudin wanda shugaban kasa Muhammad buhari yayi amma haka.

yasa al’umma suka shiga cikin wani hali har takai sun fito zanga zanga akan wannan mataki da CBN ta dauka akan daina karbar tsofaffin kudade a kasa.

babu shakka kasan cewa yanzu haka wannan kasa tana cikin wani hali akan wannan canjin kudin wanda hakan yajawo zanga zanga yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button