Labaran Duniya

Zazzafan martanin Abdallah gadon kaya zuwaga dan jahannama yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi rajuun Kalli wannan video…

yanzu yanzu naziru sarkin waka yayi zazzafan martani zuwaga dan jahannama yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi rajuun Kalli wannan video.

wanda babu shakka sarkin wakar wato naziru Ahmad wanda akafi sani da naziru sarkin yakoka akan abunda dan jahannama yake aikatawa a tiktok yanzu.

wanda yake ganin cewa yakamata ace hukuma ta dauki mataki akan abunda dan jahannama yake aikatawa wanda har yanzu bai bayyana asalun fuskarsaba.

amma wasu naganin cewa yakamata ace wadanda suka san wannan mutum yakamata ace subawa hukuma hadinkai domin asamu nasarar kama wannan mutum.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button