Kannywood

Zazzafan martanin Alinuhu zuwaga soyayyar hamisu breaker dakuma rakiya musa yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu sarkin masana antar kannywood din wato alinuhu yayi bayani akan abunda yake faruwa tsakanin jaruman kannywood din wato hamisu breaker.

dakuma jarumar kannywood din wato rakiya musa yanzu yanzu kabiyomu har karshen wannan video domin kaji wannan magana ta wannan jarumi wato alinuhu.

wanda kasan cewa ana bayyana soyayyar datake tsakanin wadannan jarumani guda biyu wato hamisu breaker dakuma rakiya musa yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button