KannywoodLabaran Duniya

Zazzafan martanin Sayyada sadiya haruna wanda tayiwa teema makamashi yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

yanzu yanzu Sayyada sadiya haruna tayi zazzafan martani zuwaga jarumar kannywood din wato teema makamashi akan maganar datai akan murja a tiktok.

wanda jarumar wato teema makamashi ta bayyana cewa sun shiga sun fita kuma za asaki murja ibrahim kunya nan da kwana biyu amma kuma har yau babu

labari wanda yau wajan kwana uku kenan amma har yanzu murjar bata fitoba wanda tuni kotu tanemi teema makamashi tajanye maganar ta akan murja ibrahim kunya yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button