Labaran Duniya

Zazzafan Sakon Gwamnan Kano Abba Gida-Gida Bayan Rushe Gine Gine A Filing Sukuwa……

Abba Gida Gida ya bayar da umarnin rushe duk wasu gine ginen da aka yi ba bisa ƙa’ida ba.

 

Sun ƙunshi waɗanda aka yi a filayen makarantu, kasuwanni, maƙabartu, asibitai da sauran wurare mallakin gwamnati.

 

Wannan dai ɗaya ne daga cikin alƙawurran yaƙin neman zaɓe da yayi, cewa zai rushe dukkanin irin waɗannan gine gine, waɗanda gwamnatin baya ta assasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button